Inalillahi Wa Inna Ilaihi Raji'un! Matar Mataimakin Gwamnan Jihar Neja Tarasu

Àllah Yayi Wa Hajiya Zainab Rasuwa Matar Mataimakin Gwamnan Jihar Neja.

Mutanen Da Suka Mutu A Harin Ƙunar Baƙin-Wake A Wajen Bikin Aure Ya Ƙaru Zuwa 18 A Borno. Hajiya Zainab Garba, matar mataimakin gwamnan Jihar Neja, Yakubu Garba, ta rasu.

Ta rasu ne a ranar Talata a wani asibiti da ke Minna bayan ta yi fama da gajeriyar jinya.

Farashin Man Fetur Ya Kai Naira 937 Kan Kowace Lita A Jigawa.  Sauya Fasalin Dimokuradiyyar Afirka: Lokaci Ya Yi Da Za Mu Yada Kwallon Mangwaro Mu Huta Da Kuda

A cikin sakon ta’aziyyar da babban sakataren yada labarun gwamnan jihar, Mohammed Umaru Bago, ya fitar, ya yi alhinin rasuwarta, inda ya bayyana hakan a matsayin babban rashi ga jihar.

Gwamna Bago, ya yi addu’ar Allah ya jikanta da kuma fatan Allah ya sa Jannatul-Firdaus ce makomarta.

Post a Comment

أحدث أقدم