Turkashi: Yadda Whole Soyinka Ya Caccaki Shugaba Tunibu A Kan Yadada Yake Baiwa Dan Da Seyi.
Frofesa Whole Soyenka Fittacen marubucin littafin Nobel ya Caccaki Tubibu yadda Ake Seye Dan sa Tsaro amma sauran mutane ba a damu dasu ba. Kamar yadda fa fada, ya ga “wani babbar rundunar tsaro ta kasa mai tarin yawa sosai da aka mallaka wa wani saurayi da ke da kusanci da Fadar Shugaban Kasa Bola Ahmed Tunibu,” a wata rakiyar da ya bayyana a matsayin “wadda ta isa ta karɓe ƙaramar ƙasa gaba ɗaya.” frofesa Whole Soyinka ya bayyana cewa daga baya sai ya fahimci cewa lallai wannan matashin Seyi Tinubu ne. “Nayi mamaki sosai kwarai da gaske matuƙar mamaki,” A cewarshi, sai Kuma ya ƙara da cewa “Lallai ya kamata yaro ya gane matsayin shi na yaro. Ba su ne Muka zaɓaba a matsayin shugabanni mu ba, kuma gaskiya yin hakan sam sam sai dace ba su gaji tsarin ikon mulki na ƙasa ba kawai saboda kusanci da mulki ba.” A ra'ayina gaskiya yin hakan Bai kamata ba; inna fahimata ya Baiwa yaransa Tsaro amma yaran talakawa ba a damu dasu ba. Shin Al'umma yake wa aiki ko iyalansa da makusan...