Da Dumu-Dumi: An Rantsar Da Musa Christopher A Matsayin Sabon Ministan Tsaro Na Kasa



Babban jami'in tsaro Janar Christopher Musa (mai ritaya), tsohon babban hafsan hafsoshin tsaron Najeriya ya yi rantsuwar kama aiki a matsayin sabon ministan tsaron Najeriya a hukumance.  Majalisar dattijai ta tabbatar da nadin Musa a ranar Laraba bayan kammala tantance sa’o’i biyar da ‘yan majalisar suka yi.


 A ranar Talata ne shugaban kasa, Bola Tinubu ne ya nada Musa, bayan murabus din da tsohon ministan tsaro, Badaru Mohammed ya yi, saboda matsalar lafiya. Ya himmatu wajen ba da fifiko ga tsaron lafiyar ‘yan kasa da kuma mutuncin yankin kasa.

Domin samun sababbin labaran hauusa masu tushe da asali kuyi maza ku garzayo zuwa shfinmu mai suna EagleNewsHausa. Wanda ya ta nadar maku labaran gane Ilimi, addinin, Siyasa, Soyayya, sports da dukkaan abun da me faruwa a cikin gida Nigeria da Dmduniya baki daya.

 

Comments

Popular posts from this blog

Yanzu-Yanzu: Babbar kotun koli Ta Kasa Nigeria Ta Umarci Jam'iyyar PDP Ta Bai wa Tsohon Gwamnan Jigawa Daman Fitowa Takarar Shugabanci Jam'iyyar.

Abun-Mamaki: Wajen Jana'izar Sheik Dahiru Usman Bauchi /Sababbin kabarai na hausa EagleNewsHausa

Ana Wata Ga Wata: 'Yan Bindiga Sunyi Garkuwa Da Mata 12.