Abun-Mamaki: Wajen Jana'izar Sheik Dahiru Usman Bauchi /Sababbin kabarai na hausa EagleNewsHausa
Kamar yadda kuke gani Kai tsaye daga jihar Bauchi wajen da za ayi jana'izar maulan Sheik Dahiru Usman Bauchi.
Wallahi duk wnada yatsaya ma Allah zai tsaya mai bama kawa Dan Allah dubu taron dandazon al'umma duk sun tarune domin gabbatar da jana'izar maulana a wani babban masallacin idi dake Bauchi.
Allah ubangiji yabamu albarkarsu tadu tayi kyau Allah ka Karbi bakuncinsa kayi mashi kyakyawan masauki ka hadashi da manzon rahama

Comments
Post a Comment