Turkashi! Kotu Taba Da Damar Kama Tsohuwar Shugaban Bangladesh

Kotu Ta Bayar Da Sammacin Kama Tsohuwar Shugaban Bangladesh. 

Wata kotu a ƙasar Bangladesh ta bayar da sammacin kama tsohuwar Shugabar Ƙasar, Sheikh Hasina, wadda ta samu mafaka a ƙasar India.

Masu gabatar da ƙara sun bayan ita, an kuma bayar da sammacin kama wasu mutanen guda 10, ciki har da tsohon mai ba shugaban ƙasar shawara kan tsaro.

Ms Hasina ta tsere ne zuwa India bayan zanga-zanga ta ɓarke a ƙasar a watan Agustan.

Aƙalla mutum 500 ne ake zargin cewa jami'an tsaron ƙasar sun sace a shekara 15 da ta yi tana mulkin ƙasar.

A watan Disambann bara ne ƙasar ta buƙaci India ta mayar da tshohuwar firaiministan domin ta fuskanci shari'ar zargin da ake mata

Comments

Popular posts from this blog

Yanzu-Yanzu: Babbar kotun koli Ta Kasa Nigeria Ta Umarci Jam'iyyar PDP Ta Bai wa Tsohon Gwamnan Jigawa Daman Fitowa Takarar Shugabanci Jam'iyyar.

Abun-Mamaki: Wajen Jana'izar Sheik Dahiru Usman Bauchi /Sababbin kabarai na hausa EagleNewsHausa

Ana Wata Ga Wata: 'Yan Bindiga Sunyi Garkuwa Da Mata 12.