Turkashi: Yadda Whole Soyinka Ya Caccaki Shugaba Tunibu A Kan Yadada Yake Baiwa Dan Da Seyi.


Frofesa Whole Soyenka Fittacen marubucin littafin Nobel ya Caccaki Tubibu yadda Ake Seye Dan sa Tsaro amma sauran mutane ba a damu dasu ba.


Kamar yadda fa fada, ya ga “wani babbar rundunar tsaro ta kasa mai tarin yawa sosai da aka mallaka wa wani saurayi da ke da kusanci da Fadar Shugaban Kasa Bola Ahmed Tunibu,” a wata rakiyar da ya bayyana a matsayin “wadda ta isa ta karɓe ƙaramar ƙasa gaba ɗaya.” 


frofesa Whole Soyinka ya bayyana cewa daga baya sai ya fahimci cewa lallai wannan matashin Seyi Tinubu ne.


“Nayi mamaki sosai kwarai da gaske matuƙar mamaki,” A cewarshi, sai Kuma ya ƙara da cewa “Lallai ya kamata yaro ya gane matsayin shi na yaro. Ba su ne Muka zaɓaba a matsayin shugabanni mu ba, kuma gaskiya yin hakan sam sam sai dace ba su gaji tsarin ikon mulki na ƙasa ba kawai saboda kusanci da mulki ba.” 


A ra'ayina gaskiya yin hakan Bai kamata ba; inna fahimata ya Baiwa yaransa Tsaro amma yaran talakawa ba a damu dasu ba. Shin Al'umma yake wa aiki ko iyalansa da makusan tansa.


 Abun yayi muni da yawa wallahi, mutane nawa ne ake sace wa' ake kashewa a kullum?

Menene ra'ayinku akan haka...


Domin samun sababbin labaran hauusa masu tushe da asali, kuyi maza Ku garzayo shfin mu mai suna EagleNewsHausa wnada ke kawo maku labaran wassani, siyasa, ilimi, kimiyya, fasaha, nishadi da duk abunda ke faruwa a Nigeria da Duniya baki daya.

Ku kasavcewa danu kobda yaushe 

Comments

Popular posts from this blog

Yanzu-Yanzu: Babbar kotun koli Ta Kasa Nigeria Ta Umarci Jam'iyyar PDP Ta Bai wa Tsohon Gwamnan Jigawa Daman Fitowa Takarar Shugabanci Jam'iyyar.

Abun-Mamaki: Wajen Jana'izar Sheik Dahiru Usman Bauchi /Sababbin kabarai na hausa EagleNewsHausa

Ana Wata Ga Wata: 'Yan Bindiga Sunyi Garkuwa Da Mata 12.