Turkashi: Donald Trump Ya Dakatar Da Wasu Kasashen Zuwa Kasar Amuruka Ƙasashe, An Bayyana Dalilan.
Shugaban Kasar Amuruka Donald Trump ya bada sanarwan cewa ya tsayar da shigan masu gudun hijira daga kasashe daban-daban Kimanin kasa goma saha tara (19), yana bayyana cewa baiwa Amuruka tsaron shine mafi komai muhimmanci a wajansa.
Gwamnatin Amuruka ta saka Sababbin takunkumai wanda ya shafi hard masu neman Green Card da shaidar kasavcewa cikkaken 'yan kasar Amurka, wannan babban matakin ya samo asali ne Saboda Wani Mummunan Harin da wani ɗan Afghanistan ya kai wa sojojin Amurka a Washington, kuma laiial hakan yayi matukar harzuka Trump kan bakin kasar.
Sabon labari : 'Yarn Ta'adda Sun Kai Dana ani mummunan harin a jihar Sokoto In Dai Suka yi Nasarar Sace amarya da ilahirin kawayen ta, a dai dai lokacin da ake tsaka da shan saha'anin bikin.
@realDonaldTrump Source: Twitter Gwamnatin Donald Trump ta hana wasu Kasashen da dama, Kimanin 19 shiga kasar Amurka kamar Yadda USCIS tace.
Domin samun sababbin labaran hausa masu tushe da asali kuyi maza ku garzayo zuwa shfinmu mai suna Eagle 🦅NewsHausa.
kusa mana ra'ayin ku a kasa

Comments
Post a Comment