DALIBAI NA ZANGA-ZANGA A QASAR AMURKA


Ɗalibai A Jami'o'in Amurka Sun Ƙaurace Wa Ɗaukar Darussa Inda Suka Kafa Tantuna Domin Gudanar Da Zanga-Zangar Nuna adawa Da A Hare-haren Da Isra'ila Ke kaiwa A Gaza.  


An 
gudanar da gagarumin kame a lokacin zanga-zangar da aka gudanar a jami'o'in Amurka kan yaƙin Gaza.

Saƙonnin da aka wallafa a shafukan sada zumunta game da zanga-zangar da ake tangantawa da Intifada - kalmar Larabci da ke nufin bore.

Ɗalibai Yahudawa da dama da ke jami'ar sun bayyana damauwarsu kan abin da suka kira barazanar rayuwa a jami'ar


Amma wasu masu zanga-zangar sun ce muzgunawar da ake yi wa ɗalibai Yahudawa ba ta da yawa.


Falasɗinawa masu bore na jefa duwatsu kan 'yan sandan Isra'ila a ƙauyen Hizma da ke Arewacin birnin Kudus, ranar 20 ga watan Disamban 1987, da suka ayyana da ''ranar zaman lafiya'', domin nuna goyon bayansu ga Falasɗinawa a yankunan da Isra'ila ta mamaye


Matasan falasɗinawa sun yi arangama da sojojin Isra'ila ta hanyar amfani da duwatsu da bom din fetir. Inda sojojin Isra'ila ke amfani da harsashi, lamarin da ya haifar da suka daga ƙungiyoyin duniya ciki har da Majalisar Dinkin Duniya.


Boren ya zo wa mutane da dama da mamaki, ciki har da Isra'ila da ƙungiyar PLO  wanda a lokacin ke zaman gudun hijira a Tunisiya.


Post a Comment

أحدث أقدم