Yanzu-Yanzu: Sojojin Nigeria Sun Kashe 'Yan Ta'adda Adajin Taraba

Sojojin Nijeriya Sun Kashe 'Yan  Bindigar Daji A Dajin Taraba, Sun Ƙwato Makamai Da Kayan Aiki.

Za A Iya Gamawa Da ‘Yan Bindiga Cikin Mako 2 Idan An Yi Niyyar Haka – Gwamna Dauda. Majalisar Dinkin Duniya Ta Shirya Taron Masu Ruwa Da Tsaki A Zamfara. Dakarun Sojoji Nijeriya a runduna ta 6, sun yi nasarar fatattakar ƴan bindiga a dajin Chinkai na jihar Taraba a ranar 11 ga watan Yuni, 2024. Wannan farmakin na da nufin yaƙi da satar mutane da masu aikata laifuka a ƙaramar hukumar Wukari.

Ta hanyar amfani da rahotannin sirri, Sojojin runduna ta bataliya 93 sun ƙaddamar da zurzurfan bincike a cikin dajin, wanda ya shahara wajen garkuwa da masu garkuwa da mutane. Rundunar Sojojin Kasar Sin Ta Ci Gaba Da Yin Atisayen Soja a Wuraren Dake Kewayen Tsibirin Taiwan.

 Sojoji Sun Lalata Sansanin ‘Yan Ta’adda A Kaduna Da Katsina. Sumame Sojojin ya kai ga lalata sansanoni da dama da ke da alaka da gungun masu garkuwa da mutane da kuma kwato kayayyakin aikin da suka haɗa da wayoyin hannu, fasfo na ƙasa da ƙasa, da kuma laya ta asiri da masu laifin ke amfani da su.

Rundunar sojin Najeriya ta jaddada ƙudirinta na tabbatar da tsaro da zaman lafiya a jihar Taraba tare da yin kira ga jama’a da su kai rahoton duk wani abu da suke zargi.

Post a Comment

Previous Post Next Post