Da Dumi-Dumi: Gwamnan Zamfara Dauda Lawal Ya Fara Biyan Albashin Watan Yuni Domin Hidimar Sallah

Gwamnantin Zamfara Ta Fara Biyan Albashin Watan Yuni Domin Hidimar Sallah

Daga Karshe EFCC ZA Ta Gurfanar Da Yahaya Bello A Kotu. Gwamnan Sakkwato Ya Ba wa Ma’aikata Kyautar Dubu Talatin Goron Sallah

 Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya tabbatar da fara biyan sabon tsarin Albashi na Naira dubu Talatin daga dubu Shida a Yau na wannan watan da muke ciki don ma’aikata suyi hidar Sallah cikin walwala. Gwamna Lawal ya bayyana haka ne a wajan taron ranar DimokaraÉ—iyya a yau a filin dandalin Æ´anci da ke tsakiyar garin Gusau, Babban birnin Jihar Zamfara.

Majalisar Dinkin Duniya Ta Shirya Taron Masu Ruwa Da Tsaki A Zamfara Sin Ta Samu Nasarar Zama Mamba A Kwamitin Gwamnatocin Dake Kula Da Kiyaye Kayayyakin Al’adu Marasa Ganuwa.

“A Jawabin nasa gwamna Dauda ya É—au alwashin inganta iin daÉ—in ma’aikata wanda abin takaicin ne tsawon shekaru da Gwamnonin da aka yi suka shuÉ—e a Zamfara sun gaza biyan ma’aikata tsarin albashi mafi Æ™aranci na dubu Talatin sai na dubu shida. A kan haka ne ya tabbatar da cewa, yau cikin daren nan In sha Allah kowane ma’aikaci zai ji albashinsa na wannan wata kuma sabon tsar

Post a Comment

Previous Post Next Post