Da Dumi-Dumi: JAMB Ta Amince Da Maki 140 Zuwa 100 Mafi Karancin Maki Domin Shiga Manyan Makrantu.

.JAMB Ta Amince Da Maki 140 Da 100 Mafi Karancin Maki Na Shiga Manyan Makarantu.

Labarai Masu Nasaba

Tsadar Rayuwa: ‘Yan Majalisa Sun Rage Albashinsu Da Kashi 50 Cikin 100

Gwamnatin Kaduna Ta Nisanta Kanta Akan Bidiyon Dukan Dan Balki Kwamanda.

Hukumar shirya jarabawar shiga jami’o’i ta kasa (JAMB) ta sanya maki 140 a matsayin mafi karancin maki na shekarar 2024 da za a iya shiga jami’o’in kasar nan.

Shugaban hukumar, Farfesa Ishaq Oloyede ne ya bayyana hakan a yayin tattaunawa da masu ruwa da tsaki kan bayar da takardar shiga manyan makarantu a shekarar 2024.

Malamin Tsangaya Ya Shiga Hannu Kan Zargin Luwadi Da Ɗalibai A Jigawa

Da Ɗumi-ɗumi: Gwamnatin Tarayya Da Ƙungiyoyin Ƙwadago Sun Amince A Kan N70,000 Mafi Ƙarancin Albashi

Oloyede ya ce, an amince da 100 a matsayin mafi karancin maki a Kwalejin Kimiyya da Kwalejojin Ilimi.

Farfesa Ishaq ya bayyana cewa, wadannan mafi karancin maki da aka bayyana, su ne mafi ƙanƙantar maki, amma hakan ba yana nufin dole ne hukumomin manyan makarantu su bi tsarin.

Post a Comment

أحدث أقدم