Da Dudumi, Sama Da Dalibai 60000 Ne Jarabawarsu Ta JAMB Take karkashi Bincike A Halin Yanzu

JAMB Ta Fitar Da Sakamakon Jarrabawar 2024, Sakamako 64,624 Na Karkashin Bincike



JAMB Ta Fitar Da Sakamakon Jarrabawar 2024, Sakamako 64,624 Na Karkashin Bincike. Ƙungiyar Ɗalibai Ta Yi Barazanar Zanga-zanga Saboda Ƙarancin Man Fetur

Gwamna Obaseki Ya Amince Da Biyan Naira 70,000 Sabon Mafi Ƙarancin Albashi. Hukumar Shirya Jarrabawar Shiga Jami’a (JAMB) ta fitar da sakamakon jarrabawarta ta shekarar 2024 da ta gudanar, sakamakon dalibai 64,624 na cikin bincike.



Magatakardar hukumar, Farfesa Ishaq Oloyede ne ya bayyana hakan a Bwari, ranar Litinin. Yadda Makafi 44 Suka Zana Jarrabawar JAMB A Bauchi, Watanni 3 Da NaÉ—a Shi Shugaban Hukumar NCAA, Capt. Najomo Ya Sayi Motar Miliyan 250


Oloyede ya ce, masu zana jarrabawa 1,989,668 ne suka yi rajistar jarrabawar da aka gudanar a cibiyoyin zana jarrabawar (CBT) 774.     A cewar magatakardar, daga cikin wadanda aka yi wa rijista, 1,904,109 ne suka zana jarrabawar yayin da 80,810 ba su samu dama ba.

Post a Comment

Previous Post Next Post