Yanzu-Yanzu: Kotu Ta Bada Belin Hadi Sirika Tare Da 'Yar Sa

 

Almundahana: Kotu Ta Bayar Da Belin Hadi Sirika Da ‘Yarsa


Babbar kotun tarayya da ke Abuja, ta bayar da belin tsohon ministan sufurin jiragen sama, Hadi Sirika da ‘yarsa, Fatima bayan sun gurfana a gabanta a yau. An bayar da belinsu ne kan kudi Naira miliyan 100 kowannensu. Mun Kawo Jam’iyyar AAC Ne Domin Al’ummar Adamawa – Doubli.

 

Nijeriya Ta Musanta Iƙirarin Binance Na Zargin Cin Hancin Dala Miliyan 150. Har wa yau, kotun ta bayar da belin wasu mutane biyu da aka gurfanar da su tare kan kudi Naira miliyan 100. Ana zargin Sirika ne da sauran mutanen da laifin almundahanar kudi Naira biliyan 2.7 a lokacin da yake rike da mukamin minista.

 

Sauran ka’idojin belin sun hada da kawo wadanda za su tsaya musu wadanda suka mallaki kadarori a Abuja.


Labarai Masu Nasaba

CBN Ya Bayyana Sunayen Bankuna 41 Da Ya Aminta Da Ingancinsu A Nijeriya 

Rashin Tsaro: Majalisa Ta Nemi Sojoji Su Ƙaddamar Da Shiri Na Musamman Don Kakkaɓe Ayyukan ‘Yan Ta’adda A Neja. Idan ba a manta ba hukumar EFCC ce ta kama Sirika tare da gurfanar da shi a gaban kotun, a wani yunkurin nata na ci gaba da sa zare da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa.

Comments

Popular posts from this blog

Yanzu-Yanzu: Babbar kotun koli Ta Kasa Nigeria Ta Umarci Jam'iyyar PDP Ta Bai wa Tsohon Gwamnan Jigawa Daman Fitowa Takarar Shugabanci Jam'iyyar.

Abun-Mamaki: Wajen Jana'izar Sheik Dahiru Usman Bauchi /Sababbin kabarai na hausa EagleNewsHausa

Ana Wata Ga Wata: 'Yan Bindiga Sunyi Garkuwa Da Mata 12.