Turkashi! Yadda Ta Kaya Tsakanin El-Rufai Da Uba Sani
"Ka Yi Mubaya'a," Sanatan Da El Rufa'i Ya Tsinewa Ya Ce Tsohon Gwamna Ya Daina Ja da Uba Sani.
Hunkuyi ya shawarci tsohon gwamna Nasir El-Rufai da ya amince da Gwamna Uba Sani a matsayin sabon jagora a Kaduna.
Hunkuyi ya bukaci El-Rufa’i da ya nemi gafarar Allah da kuma bai wa mutanen Kaduna hakuri kan abubuwan da ake zarginsa da aikatawa.
Hunkuyi ya kuma shawarci El-Rufa’i da ya nemi gafarar shugabannin jam’iyyar APC da ya taba bayyana su a matsayin jahilai da yake kan mulki.

Comments
Post a Comment