TAURARI BIYU DAGA GIDA ƊAYA



Hajara Ibrahim Ɗan'azumi ita ce gwarzuwar shekara a gasar Al-Qurani mai girma na duniya wanda ya gudana a ƙasar Jordan na shekarar 2024.


Maryam Ibrahim Ɗan'azumi ita ce gwarzuwar shekara a gasar Al-Qurani mai tsarki na ƙasa wanda ya gudana a jihar Kaduna na shekarar 2024


Dukkkaninsu mahaifinsu ɗaya daga jihar Gombe.


Jama'a ku yi musu fatan alkhairi.

Comments

Popular posts from this blog

Turkashi: Yadda Whole Soyinka Ya Caccaki Shugaba Tunibu A Kan Yadada Yake Baiwa Dan Da Seyi.

Yanzu-Yanzu: Babbar kotun koli Ta Kasa Nigeria Ta Umarci Jam'iyyar PDP Ta Bai wa Tsohon Gwamnan Jigawa Daman Fitowa Takarar Shugabanci Jam'iyyar.

Turkashi: Wani Matashi Yayi Tur Da Masu Yin Mummunan Kalamai Ga Sheik Dahiru Usman Bauchi.