Gwamnan Jihar Zamfara A Arewacin Najeeriya, Dauda Lawal, Ya Ce Ya Gabatar Wa Shugabannin Tsaron Ƙasa Sabbin Buƙatu Da Zimmar Daƙile Hare-haren 'Yan Fashin Daji A Jihar Tasa.

Gwamnan Jihar Zamfara  Arewacin Najeeriya, Dauda Lawal, Ya Ce Ya Gabatar Wa Shugabannin Tsaron Ƙasa Sabbin Buƙatu Da Zimmar Daƙile Hare-haren 'Yan  Fashin Daji A Jihar Tasa.






A ranar Talata ne gwamnan ya je birnin Abuja, inda ya gana da Shugaban Ƙasa Bola Tinubu, da Nuhu Ribadu mai bai wa shugaban ƙasa shawara kan harkokin tsaro.

Haka nan, gwwamnan ya faɗa cewa bincikensu ya gano cewa ana kwashe wasu daga cikin sojojin da ke Zamfara tare da sauya musu wurin aiki, inda ya ce ya nemi a ƙara yawansu a jihar.

Post a Comment

Previous Post Next Post