Gwamna Zulum Ya Bayyana Dalilin Da Ya Sa Aka Jima Ba A Ji Ƴan Ta'adda Sun Sace Dalibai Daga Makarantu A Jihar Barno

Gwamna Zulum Ya Bayyana Dalilin Da Ya Sa Aka Jima Ba A Ji Ƴan Ta'adda Sun Sace Dalibai Daga Makarantu A Jihar Barno.

Farfesa Babagana Zulum ya ce shirin samar da aminci a makarantu da suka kaddamar shekaru 7 zuwa 8 da suka wuce ya yi aiki yadda ya kamata Ya ce shirin ya gina katanga a mafi yawan makarantu kuma jami'an hukumomin tsaro na aiki tare domin tabbatar da tsaro 




Zulum ya ce baya ga yadda sojoji da sauran jami’an tsaro ke iya bakin ƙoƙarinsu, domin ganin cewa sun kawo karshen ta'addacin dake faruwa acikin jihar Borno.

Yaqara da cewa jihar Barno tana amfani da mafarauta,da dama kamar:‘yan banga da kuma jami'an JTF da sauransu.

domin yin qoqarin kare dukkan rayuka da dukiyoyin al'ummar da yake jagoranta.


Comments

Popular posts from this blog

Yanzu-Yanzu: Babbar kotun koli Ta Kasa Nigeria Ta Umarci Jam'iyyar PDP Ta Bai wa Tsohon Gwamnan Jigawa Daman Fitowa Takarar Shugabanci Jam'iyyar.

Abun-Mamaki: Wajen Jana'izar Sheik Dahiru Usman Bauchi /Sababbin kabarai na hausa EagleNewsHausa

Ana Wata Ga Wata: 'Yan Bindiga Sunyi Garkuwa Da Mata 12.