Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu Ya Yi Allah-Wadai Da Abin Da Ya Kira “Ayyukan Da Ba Su Dace Ba” Da Masu Garkuwa Da Mutane Ke Aikatawa A Fadin Kasar Nan

Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu Ya Yi Allah-Wadai Da Abin Da Ya Kira “Ayyukan Da Ba Su Dace Ba” Da Masu Garkuwa Da Mutane Ke Aikatawa A Fadin Kasar Nan, Yana Mai Cewa Wadanda Ke Da Hannu A Irin Wadannan Munanan Laifuka Dole Ne A Kawo Karshen Su.




Shugaban ya bayyana haka ne a jiya ranar Talata a liyafar cin abinci na watan Ramadan tare da mambobin ma’aikatan shari’a na tarayya karkashin jagorancin Alkalin Alkalan Najeriya (CJN), 


Tinubu, wanda ya sake sabunta kudirin gwamnati na fatattakar ‘yan fashi, ya ce wadanda suka koma sace yara matsorata ne, wadanda ba za su iya tinkarar karfin sojojin Najeriya ba.

Comments

Popular posts from this blog

Yanzu-Yanzu: Babbar kotun koli Ta Kasa Nigeria Ta Umarci Jam'iyyar PDP Ta Bai wa Tsohon Gwamnan Jigawa Daman Fitowa Takarar Shugabanci Jam'iyyar.

Abun-Mamaki: Wajen Jana'izar Sheik Dahiru Usman Bauchi /Sababbin kabarai na hausa EagleNewsHausa

Ana Wata Ga Wata: 'Yan Bindiga Sunyi Garkuwa Da Mata 12.