Da Dumi-Duminsa:Kafuwar Jami’ar Maryam Abacha Ta Sa Farashin Filaye Tashin Gwauron Zabo A Hotoro Dalilin Kafuwar.


Da Dumi-Duminsa:Kafuwar Jami’ar Maryam Abacha Ta Sa Farashin Filaye Tashin Gwauron Zabo A Hotoro Dalilin Kafuwar.



 

Wasu dillalan gidaje a Hotoro (GRA) a jihar Kano sun danganta tashin farashin fili a yankin da kafuwar jami’ar Maryam Abacha (MAAUN) da ke Kwanar Maggi a yankin.

Daya daga cikin dillalan a yankin, Muhammad Najume, ya shaida wa wakilinmu cewa, tashin farashin ya fara ne nan take bayan da aka fara gudanar da harkokin karatu a jami’ar.


Kotu Ta Kulle Wani Malami Kan Zargin Fyaɗe A Legas.nNajume ya bayyana cewa, filin da aka sayar da shi kan Naira miliyan 20 a shekarar 2023 a yanzu ana sayar da shi a kan kusan Naira miliyan 150 ko sama da haka.


“Wannan za a iya danganta shi da yanayin tattalin arziki da kasancewar jami’ar a yankin. Ya kara da cewa, “Tashin farashin ba wai kawai ya shafi yankin Hotoro ba ne, har ya kai ga makwabtan yankin”. Wani Dillali, Mallam Isa, ya kara bayyana cewa, gidan da bai wuce Naira 500,000 a cikin shekaru uku da suka gabata ba, yanzu ya kai kusan Naira Miliyan 3

Comments

Popular posts from this blog

Yanzu-Yanzu: Babbar kotun koli Ta Kasa Nigeria Ta Umarci Jam'iyyar PDP Ta Bai wa Tsohon Gwamnan Jigawa Daman Fitowa Takarar Shugabanci Jam'iyyar.

Abun-Mamaki: Wajen Jana'izar Sheik Dahiru Usman Bauchi /Sababbin kabarai na hausa EagleNewsHausa

Ana Wata Ga Wata: 'Yan Bindiga Sunyi Garkuwa Da Mata 12.