Wata Sabuwa: Matashiya Ta Kashe Kanta A Delta


Matashiya Ta Kashe Kanta Ta Hanyar Shan Maganin Ƙwari A Delta.

Wata matashiya mai suna Blessing, mai shekaru 34 a duniya ta hallaka kanta ta hanyar shan maganin kwari a garin Warri da ke Jihar Delta. Sai dai har yanzu babu cikakken bayani game da dalilin da ya sa matashiyar ta kashe kanta.


Dilallai Sun Yi Barazanar Daina Kai Tumatir Jihar Legas,Peng Liyuan Ta Gana Da Babbar Jami’ar UNESCO. Amma wata kawar matashiyar mai suna Ejiro, ta bayyana cewar ta kashe kanta ne sakamakon matsananciyar damuwa da ta shiga.


A cewarta: “Ta sayo maganin kashe kwari ‘Sniper’ ta shanye ba tare da kowa ya sani ba, sannan ta rubuta takarda ta ajiye a kusa da ita, a cikin takardar ta bayyana cewar ta shiga damuwa. Babu wanda ya taimake ta daga ‘yan uwa da abokan arziki.”.Zuwa lokacin hada wannan rahoto dai ‘yan uwan matashiyar sun birne ta.


Labarai Masu Nasaba

CBN Ya Bai Wa Bankuna Umarnin Fara Cire Wa Kwastomomi Kudi Don Tsaron Yanar Gizo

Dillalai Sun Yi Barazanar Daina Kai Tumatir Jihar Legas .

Amma babu wata sanarwa a hukumance da jami’an tsaro a jihar, kan faruwar lamarin.

Comments

Popular posts from this blog

Yanzu-Yanzu: Babbar kotun koli Ta Kasa Nigeria Ta Umarci Jam'iyyar PDP Ta Bai wa Tsohon Gwamnan Jigawa Daman Fitowa Takarar Shugabanci Jam'iyyar.

Abun-Mamaki: Wajen Jana'izar Sheik Dahiru Usman Bauchi /Sababbin kabarai na hausa EagleNewsHausa

Ana Wata Ga Wata: 'Yan Bindiga Sunyi Garkuwa Da Mata 12.