Da Dumi-Dumi: Shugaba Bola Ahmed Tinubu Ya Bai Wa Minista Wa'adin Samar Da Tsarin Mafi Karancin Albashi

Shugaban Kasa, Bola Ahmed Tinubu Ya Bai Wa Minista Wa’adin Nan Da 'Yan Kwanaki kadan Ya Samar Da Tsarin Mafi Ƙarancin Albashi.

Shugaba Bola Ahmed Tinubu Ya Nemi Jihohi Su Dakatar Da Karbar Haraji A Kan Masu Safarar Kayan Abinci . Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya bai wa ministan kudi, Wale Edun wa’adin sa’oi 48 domin gabatar masa da sabon tsarin mafi karancin albashin ma’aikata zai ci domin nazari da kuma daukar mataki a kai. Ministan yada labarai, Mohammed Idris ne, ya sanar da umarnin bayan wata ganawar da shugaba Tinubu ya yi da kwamitin da ke tattaunawa da NLC, jim kadan bayan dakatar da yajin aikin da suka fara a ranar Litinin.

Saurayi Da Budurwarsa Sun Sace Kayan Lefen ’Yar Uwarsa A Kano

‘Yan ta’adda 176 Sun Mika Wuya, An Cafke 57 A Tafkin Chadi – MNJTF

Idris, ya bayyana cewar bangarorin biyu, wato na gwamnati da kuma shugabannin kwadago za su ci gaba da ganawa a tsakaninsu domin cimma yarjejeniya a kan sabon tsarin mafi karancin albashin cikin mako guda. Ministan, ya ce daga cikin umarnin da Tinubu ya bayar, har da bukatar ganin wakilan bangarorin biyu sun amince da kudin da ‘yan Nijeriya za su gamsu da shi, Wanda kuma gwamnati da kamfanoni masu zaman kansu za su iya biya ba tare da fuskantar matsala ba. Idan ba a manta ba kungiyoyin kwadago na NLC da TUC sun shiga yajin aiki a ranar Litinin kan neman a kara mafi karancin albashin ma’aikata.

Labarai Masu Nasaba

Neja: An Ceto Mutane 7 Da Suka Makale Wajen Hakar Ma’adanai

‘Yan ta’adda 176 Sun Mika Wuya, An Cafke 57 A Tafkin Chadi – MNJTF

A ranar Talata suka tsagaita da yajin aikin domin ci gaba da tattaunawa da gwamnatin tarayya da nufin nemo mafita. Tinubu Ya Nemi Jihohi Su Dakatar Da Karbar Haraji A Kan Masu Safarar Kayan Abinci Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya bai wa ministan kudi, Wale Edun wa’adin sa’oi 48 domin gabatar masa da sabon tsarin mafi karancin albashin ma’aikata zai ci domin nazari da kuma daukar mataki a kai.

Ministan yada labarai, Mohammed Idris ne, ya sanar da umarnin bayan wata ganawar da shugaba Tinubu ya yi da kwamitin da ke tattaunawa da NLC, jim kadan bayan dakatar da yajin aikin da suka fara a ranar Litinin.

Saurayi Da Budurwarsa Sun Sace Kayan Lefen ’Yar Uwarsa A Kano

‘Yan ta’adda 176 Sun Mika Wuya, An Cafke 57 A Tafkin Chadi – MNJTF

Idris, ya bayyana cewar bangarorin biyu, wato na gwamnati da kuma shugabannin kwadago za su ci gaba da ganawa a tsakaninsu domin cimma yarjejeniya a kan sabon tsarin mafi karancin albashin cikin mako guda.

Ministan, ya ce daga cikin umarnin da Tinubu ya bayar, har da bukatar ganin wakilan bangarorin biyu sun amince da kudin da ‘yan Nijeriya za su gamsu da shi, Wanda kuma gwamnati da kamfanoni masu zaman kansu za su iya biya ba tare da fuskantar matsala ba. Idan ba a manta ba kungiyoyin kwadago na NLC da TUC sun shiga yajin aiki a ranar Litinin kan neman a kara mafi karancin albashin ma’aikata.

Post a Comment

Previous Post Next Post