Inalillahi! Sojojin Isra'il Da Yawa Sun Rasa Ransu A Sakamakon Tashin Bam

Bam Ya Kashe Sojan Isra'ila A Gaɓar Yamma

Wani sojin Isra'ila yace mutum 16 sun rasa rayukansu sakamakon tashin wasu bama-bamai da aka dasa a gefen hanya a Gabar Yamma da Kogin Jordan.

Rundunar sojin Isra'ila ta ce dakarunta na gudanar da samame a wajen sansanin yan gudun hijra na Jenin a lokacin da bam na farko ya tashi a karkashin motarsu.

Lokacin da karin sojoji suka isa wajen kuma, wani bam din ya sake tashi ain da ya yi ajalin soja daya da raunata wasu da dama. Kungiyar da ke kula da fursunoni Falasdinawa ta ce sojoji sun kama mutum 28.

Tun bayan soma yakin Gaza ake samun karuwar tashin hankali a Gabar Yamma da kogin Jordan gami da samame da kamen mutane da sojojin Isra'ila suke yi

Post a Comment

Previous Post Next Post