Inalillahi! Wata Mata Ta Zubar Da Cikin Wata Tara .

'Yan Sanda Na Binciken Matar Da Ta Zubar Da Cikin Wata Tara.

'Yan sanda a Koriya ta Kudu na bincikar matar da ta zubar da cikinta ya na wata tara.

 Matar ta yi bayani a kan yadda ta zubar da cikin nata dalla-dalla a wani bidiyo da ta wallafa a shafinta na sada zumunta, lamarin da ya fusata mutane aka rika mayar mata da martani.

Dokar zubar da ciki ta kasar dai ta gama aiki tun shekaru uku da suka gabata, ma'ana yanzu ba a san takaimaimai hukuncin zubar da ciki ba.

A yanzu 'yansandan na kokarin ganin ko za su gurfanar da ita gaban kuliya da ma likitan da ya zubar mata da kisan kai.

Comments

Popular posts from this blog

Yanzu-Yanzu: Babbar kotun koli Ta Kasa Nigeria Ta Umarci Jam'iyyar PDP Ta Bai wa Tsohon Gwamnan Jigawa Daman Fitowa Takarar Shugabanci Jam'iyyar.

Abun-Mamaki: Wajen Jana'izar Sheik Dahiru Usman Bauchi /Sababbin kabarai na hausa EagleNewsHausa

Ana Wata Ga Wata: 'Yan Bindiga Sunyi Garkuwa Da Mata 12.