Da Dumi-Dumi: Hotunan Ɓarnar DA Isra'ila Suka Yi A Daren Jiya A Lebanon.

Hotunan Ɓarnar Da -Haren-Haren Isra'ila Suka Yi A Daren Jiya A Lebanon.

Hare-haren da Isra'ila ta kai cikin daren jiya a Lebanon ya kashe mutum 22 tare da jikkata sama da 100.


Ga wasu daga cikin hotunan ɓarnar da hare-haren suka yi a birnin Beirut.



Comments

Popular posts from this blog

Turkashi: Yadda Whole Soyinka Ya Caccaki Shugaba Tunibu A Kan Yadada Yake Baiwa Dan Da Seyi.

Yanzu-Yanzu: Babbar kotun koli Ta Kasa Nigeria Ta Umarci Jam'iyyar PDP Ta Bai wa Tsohon Gwamnan Jigawa Daman Fitowa Takarar Shugabanci Jam'iyyar.

Turkashi: Wani Matashi Yayi Tur Da Masu Yin Mummunan Kalamai Ga Sheik Dahiru Usman Bauchi.