Da Dumi-Dumi: Fitacciyar Jarumar Kannywood Tayi Aure

Fitacciyar Jarumar Kannywood Ta Yi Aure, Ta Fadi Lokacin Daina Fitowa A Finafinai.

Jaruma Radeeya Jibril ta yi aure tare da bayyana alfaharin kasancewarta 'yar Kannywood, inda ta gode wa Allah da masoyanta Jarumar ta ce aure ya kawo karshen zamanta a Kannywood.

Jarumar tana rokon yafiya daga kowa da addu’ar Allah ya cika musu burinsu Radeeya ta jinjina wa jarumi TY Shaban, tare da godewa wasu da suka taimaka mata tsawon zamanta a Kannywood.

Kano daya daga cikin fitattun jarumai mata na masana'antar Kannywood, Radeeya Jibril ta yi aure, kamar yadda ta shaidawa masoyanta a ranar Asabar. 

Jaruma Radeeya Jibril ta fito a manyan finafinai, amma dai ta fi kaurin suna a fim din 'Lulu da Andalu' wanda mawaki TY Shaban ya shirya.

Comments

Popular posts from this blog

Yanzu-Yanzu: Babbar kotun koli Ta Kasa Nigeria Ta Umarci Jam'iyyar PDP Ta Bai wa Tsohon Gwamnan Jigawa Daman Fitowa Takarar Shugabanci Jam'iyyar.

Abun-Mamaki: Wajen Jana'izar Sheik Dahiru Usman Bauchi /Sababbin kabarai na hausa EagleNewsHausa

Ana Wata Ga Wata: 'Yan Bindiga Sunyi Garkuwa Da Mata 12.