Da Dumi-Dumi: Gaskiya Magana Akan Kama Bello Turji


Shin Da Gaske An Cafke Dan Ta'adda, Bello Turji? An Samu Karin Bayani kan Rade Radin A Yau Talata, Janairu 28, 2025 at 6:38

An yada wasu rahotanni cewa rundunar sojojin Nigeriya ta yi nasarar cafke rikakken dan ta'adda, Bello Turji Labarin da ke yawo cewa sojojin Operation Fasan Yanma sun kama Bello Turji ba gaskiya ba ne.

 kumayaqara da cewa babu hujjar da ta tabbatar da hakan Sautin murya da aka ce mutane biyu suna ikirarin kama Bello Turji babu gaskiya a ciki kuma yaudara ce maras tushe ko sahihanci.

Wasu rahotanni sun tabbatar Bello Turji na nan a boye, yayin da jami’an tsaro ke ci gaba da kokarin gano inda yake domin damke sh.

Gusau, Zamfara - A yan kwanakin nan rundunar sojojin Nigeriya ta matsa wurin kokarin kakkabe yan bindiga a Arewacin kasar. 

Wasu sun yi ta yada labari a kafofin sadarwa cewa an cafke shugaban yan bindiga, Bello Turji a jihar Zamfara.

Comments

Popular posts from this blog

Yanzu-Yanzu: Babbar kotun koli Ta Kasa Nigeria Ta Umarci Jam'iyyar PDP Ta Bai wa Tsohon Gwamnan Jigawa Daman Fitowa Takarar Shugabanci Jam'iyyar.

Abun-Mamaki: Wajen Jana'izar Sheik Dahiru Usman Bauchi /Sababbin kabarai na hausa EagleNewsHausa

Ana Wata Ga Wata: 'Yan Bindiga Sunyi Garkuwa Da Mata 12.