Da Dumi-Dumi: Jirgin Sama Ya Kashe Mutum Biyu A Amurka Bayan Ya Rikito

Jirgin Sama Ya Kashe Mutum Biyu A Amurka Bayan Ya Rikito.

Mutum biyu sun mutu wasu 19 kuma sun ji raunika ranar Alhamis lokacin da wani ƙaramin jirgin sama ya rikito kan rufin wata ma'aikatar ƙera kujeru a kudancin birnin California na Amurka.


Comments

Popular posts from this blog

Turkashi: Yadda Whole Soyinka Ya Caccaki Shugaba Tunibu A Kan Yadada Yake Baiwa Dan Da Seyi.

Yanzu-Yanzu: Babbar kotun koli Ta Kasa Nigeria Ta Umarci Jam'iyyar PDP Ta Bai wa Tsohon Gwamnan Jigawa Daman Fitowa Takarar Shugabanci Jam'iyyar.

Turkashi: Wani Matashi Yayi Tur Da Masu Yin Mummunan Kalamai Ga Sheik Dahiru Usman Bauchi.