Da Dumi-Dumi: Rikici Ya Ɓarke Tsakanin Fulani Da Manoma.

Fadan Fulani Da Manoma Ya Ɓarke A Jigawa, An Samu Asarar Rayukan  A Yau Asabar.


faɗan Fulani da manoma da ya ɓarke a ƙaramar hukumar Miga ta jihar Jigawa ya jawo asarar rayukan mutum tara Wasu mutum huɗu kuma sun jikkata bayan da faɗan ya ɓarke a safiyar ranar Juma'a, 3 ga watan Janairun 2025 Rundunar ƴan sandan jihar Jigawa ta hannun kakakinta, ta tabbatar da aukuwar lamarin mara daɗin ji.

Jihar Jigawa - An samu tashin hankali tsakanin makiyaya da manoma a jihar Jigawa. Faɗan makiyayan da manoman dai ya auku ne a ƙauyen Gululu, da ke a ƙaramar hukumar Miga da ke jihar Jigawa.

Yadda rikicin ya auku Jaridar Tribune ta rahoto cewa Magajin Garin Gululu, Malam Muhammad Sarkin-Dori, ya ce lamarin ya auku ne a ranar Juma'a da safe.

Comments

Popular posts from this blog

Yanzu-Yanzu: Babbar kotun koli Ta Kasa Nigeria Ta Umarci Jam'iyyar PDP Ta Bai wa Tsohon Gwamnan Jigawa Daman Fitowa Takarar Shugabanci Jam'iyyar.

Abun-Mamaki: Wajen Jana'izar Sheik Dahiru Usman Bauchi /Sababbin kabarai na hausa EagleNewsHausa

Ana Wata Ga Wata: 'Yan Bindiga Sunyi Garkuwa Da Mata 12.