Inalillahi! Allah Yayi Wa Babban Malamin Musulunci Rasuwa.

Babban Malamin Musulunci Ya Rasu  A Gombe, Farfesa Pantami Ya Magantu.

Tsohon Ministan sadarwa, Farfesa Isa Ali Pantami ya yi ta'aziyyar rasuwar fitaccen malamin Musulunci a jihar Gombe Pantami ya tura sakon ta'aziyya ga iyalan marigayin, Sarkin Malaman Funakaye.

 Malam Adamu Abubakar Bajoga Marigayin ya rasu ne a ranar Lahadi 5 ga watan Janairun 2025 wanda aka gudanar da jana'izarsa a safiyar Litinin 6 ga watan Janairun 2025

Bajoga, Gombe - An shiga alhini bayan sanar da rasuwar fitaccen malamin Musulunci a jihar Gombe, Malam Adamu Abubakar Bajoga. 

Marigayin ya rasa ransa ne a ranar Lahadi 5 ga watan Janairun 2025 inda aka yi jana'izarsa a safiyar ranar Litinin a garin Bajoga da ke jihar Gombe. 

Gombe: An yi jana'izar babban malamin Musulunci Tsohon Ministan sadarwa, Farfesa Isa Ali Pantami ya mika sakon ta'aziyyarsa a gajeren rubutu da ya yi a sha

Comments

Popular posts from this blog

Yanzu-Yanzu: Babbar kotun koli Ta Kasa Nigeria Ta Umarci Jam'iyyar PDP Ta Bai wa Tsohon Gwamnan Jigawa Daman Fitowa Takarar Shugabanci Jam'iyyar.

Abun-Mamaki: Wajen Jana'izar Sheik Dahiru Usman Bauchi /Sababbin kabarai na hausa EagleNewsHausa

Ana Wata Ga Wata: 'Yan Bindiga Sunyi Garkuwa Da Mata 12.