Inalillahi!!! Anci Zarfin Marainiyar Yarinya Abun Tausayi

An Ci Zarafin Wannan Marainiya 'Yar Asalin Jigawa.

An yi mata fyaɗe, an tozarta ta, har cokali ake saka mata a gabanta kamar yadda ta faɗa. Yanzu ance gabanta da bayanta sun haɗe. Innalillahi wa inna ilaihi raajiun!

Gwamnati da yan sandan Jigawa ba su ga zama ba har sai an yiwa wannan marainiya adalci.

Wallahi Tallahi duk mai nauyi akan wannan case idan bai sauke ba, Wallahi nayi imanin ba zai ga dai-dai ba.

Comments

Popular posts from this blog

Yanzu-Yanzu: Babbar kotun koli Ta Kasa Nigeria Ta Umarci Jam'iyyar PDP Ta Bai wa Tsohon Gwamnan Jigawa Daman Fitowa Takarar Shugabanci Jam'iyyar.

Abun-Mamaki: Wajen Jana'izar Sheik Dahiru Usman Bauchi /Sababbin kabarai na hausa EagleNewsHausa

Ana Wata Ga Wata: 'Yan Bindiga Sunyi Garkuwa Da Mata 12.