Inalillahi!!!m Hatsarin Jirgin Sama Yayi Sanadiyyar Mutuwar Mutane Da Dama

Murum 20 Sun Mutu A Hatsarin Jirgin Sama A Sudan Ta Kudu.

Aƙalla mutane 20 ne aka tabbatar sun mutu bayan wani haɗarin jirgin sama a jihar Unity da ke Sudan ta Kudu.

A cewar wani rahoton gidan radio Mir Station Mutane tawagar Majalisar Ɗinkin Duniya da ke ƙasar, jirgin ya yi haɗarin ne bayan ya tashi daga watae ijiyar mai a Unity a hanyarsa ta zuwa babban birnin ƙasar Juba.

Fasinjoji 21 da ma'aikatan jirgin ne ke ciki a lokacin da yayi haɗarin. Rahotannin sun tabbatar da cewa matuƙin jirgin saman ya mutu, yayin da wanda ke raye a cikinsu ke cikin mayuwacin hali.

Comments

Popular posts from this blog

Turkashi: Yadda Whole Soyinka Ya Caccaki Shugaba Tunibu A Kan Yadada Yake Baiwa Dan Da Seyi.

Yanzu-Yanzu: Babbar kotun koli Ta Kasa Nigeria Ta Umarci Jam'iyyar PDP Ta Bai wa Tsohon Gwamnan Jigawa Daman Fitowa Takarar Shugabanci Jam'iyyar.

Turkashi: Wani Matashi Yayi Tur Da Masu Yin Mummunan Kalamai Ga Sheik Dahiru Usman Bauchi.