Yanzu-Ynazu: Isra'ila Ta Saki Falasdiwan Da Tayi Garkuwa Dasu

Hotunan Murnar komawar Falasɗinawan Da Isra'ila Ta saki.

Yayin da hukumomin Isra'ila suka tabbatar da sakin fursunonin Falasɗinawa 200 a yau, tuni wasu daga cikinsu suka koma gida wajen iyalansu.

Za a bai wa kusan rabin mutanen damar komawa gidajensu a Gaɓar Yamma da Kogin Jordan.

Fursunoni saba'in - waɗanda aka samu da manyan laifuka - za a fitar da su zuwa maƙwbatan ƙasashe kamar Qatar da Turkiyya, yayin da za a aika wasu ƙalilan daga cikinsu zuwa Gaza.

Kusan fursunoni Falasɗinawa 121 da aka saki a makon nan na zaman hukuncin ɗaurin rai da rai ne.

Ga hotunan wasu Falasdinawa a yayain da suka hadu da iyalansu.




Comments

Popular posts from this blog

Turkashi: Yadda Whole Soyinka Ya Caccaki Shugaba Tunibu A Kan Yadada Yake Baiwa Dan Da Seyi.

Turkashi: Wani Matashi Yayi Tur Da Masu Yin Mummunan Kalamai Ga Sheik Dahiru Usman Bauchi.

Yanzu-Yanzu: Babbar kotun koli Ta Kasa Nigeria Ta Umarci Jam'iyyar PDP Ta Bai wa Tsohon Gwamnan Jigawa Daman Fitowa Takarar Shugabanci Jam'iyyar.