Yanzu-Ynazu: An Kuɓutar Da Mutanan Da Akayi Garkuwa Dasu

'Ƴan Sa Kai Sun Kuɓutar Da Mutum 8 Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Pakistan.

Ƴan sa kai a Pakistan sun kuɓutar da wasu ma'aikatan gwamnati 8 da aka yi garkuwa da su a kusa da wurin hakar ma'adinai da ke arewa maso gabashin ƙasar a ranar Laraba.

Har yanzu ana tsare da wasu da dama a wurare daban-daban na yankin.

Rahotanni sun bayyana cewa an jikkata uku daga cikin mazan da aka kuɓutar lokacin musayar wuta tsakanin jami'an tsaro da masu garkuwa da mutanen.

Hukumomi na cewa mayaƙan Taliban na Pakistan ne suka yi garkuwa da mutanen a yankin Lakki Marwat da ke gundumar Khyber Pakh-tun-khwa.

Comments

Popular posts from this blog

Yanzu-Yanzu: Babbar kotun koli Ta Kasa Nigeria Ta Umarci Jam'iyyar PDP Ta Bai wa Tsohon Gwamnan Jigawa Daman Fitowa Takarar Shugabanci Jam'iyyar.

Abun-Mamaki: Wajen Jana'izar Sheik Dahiru Usman Bauchi /Sababbin kabarai na hausa EagleNewsHausa

Ana Wata Ga Wata: 'Yan Bindiga Sunyi Garkuwa Da Mata 12.