Da Dumi-Dumi: Gwamnan Abba Ya Ranatsar Da Sabon Sakatarn Shi.

Gwamna Abba Kabir Yusuf ya Ranatsa Da Sabon Sakataren Gwamnatin Kano.

Gwamnan kano Abba Kabir Yusuf ya ranastar da Umar Farouk Ibrahim a matsayin sabon sakataren gwamantin jihar.

An dai gudanar da rantsarwar ne a ofishin gwamanan na Kano, a wani kwarya kwaryar bikin rantsar da shi, yayin da kwamishinan shari'a na Kano Bar. Haruna Isa Dederi ya bashi rantsuwar kama aikin.

Jaridar Dailytrust ta rawaito cewar an bashi mukamin ne bayan sauke tsohon sakatren gwamantin jihar Dr Abdullahi Baffa Bichi, da wasu kwamishinoni 5 da shugaban ma'aikatan fadar gwamanan.



Comments

Popular posts from this blog

Yanzu-Yanzu: Babbar kotun koli Ta Kasa Nigeria Ta Umarci Jam'iyyar PDP Ta Bai wa Tsohon Gwamnan Jigawa Daman Fitowa Takarar Shugabanci Jam'iyyar.

Abun-Mamaki: Wajen Jana'izar Sheik Dahiru Usman Bauchi /Sababbin kabarai na hausa EagleNewsHausa

Ana Wata Ga Wata: 'Yan Bindiga Sunyi Garkuwa Da Mata 12.