Inalillahi! Anyi Wa Mutane Kasar Sudan Mummunan Kisa

Daru Ruwan Mutanen Da Aka kashe A Kasar Sudan.

An kashe gomman fararen hula a Sudan yayin da ake cigaba da gwabza yaƙi tsakanin sojoji da dakarun RSF.

Rahotanni sun bayyana cewa harin saman da ake zargin sojoji sun kai ranar Litinin a wuraren da ke ƙarƙashin ikon RSF a birnin Nyara da ke kudancin Darfur, ya yi sanadiyyar mutuwar aƙalla fararen hula 30.

A gefe guda kuma ana ganin fiye da fararen hula 60 ne suka mutu bayan dakarun RSF sun harba manyan makamai a birnin el Fasher.

Comments

Popular posts from this blog

Yanzu-Yanzu: Babbar kotun koli Ta Kasa Nigeria Ta Umarci Jam'iyyar PDP Ta Bai wa Tsohon Gwamnan Jigawa Daman Fitowa Takarar Shugabanci Jam'iyyar.

Abun-Mamaki: Wajen Jana'izar Sheik Dahiru Usman Bauchi /Sababbin kabarai na hausa EagleNewsHausa

Ana Wata Ga Wata: 'Yan Bindiga Sunyi Garkuwa Da Mata 12.