Wata Sabuwa: Rikici Ya Barke Tsakanin Najaatu Da Nuhu Ribado
Bidiyon Naja'atu: Ribadu Ya Dauki Zafi, Ya ba Hajiyar Wa'adi kan Bata Masa Suna.
Mai ba da shawara kan tsaro na kasa, Malam Nuhu Ribadu, ya bukaci Hajiya Naja’atu Muhammad ta janye kalamanta a bidiyon TikTok da ta yi A cikin bidiyon.
Hajiya Naja’atu ta zargi Ribadu da goyon bayan gwamnatin Tinubu, wanda a baya ya soka a lokacin da yake shugaban EFCC Lauyan Ribadu ya ce ya kamata Hajiya Naja’atu ta janye maganganunta kuma ta bayar da hakuri a jaridu guda biyar cikin kwanaki bakwai .


Comments
Post a Comment