Yanzu-Ynazu: 'Yan Bindiga Sun Kashe Mutane Sama Da Dari

'Yan Bindiga Sun Shiga Gari Gari, Sun Kashe Bayin Allah Duk Da Gwamna Ya Yi Sulhu da Su.

Ƴan bindiga sun afkawa mutane a wasu kauyuka da ke ƙaramar hukumar Kauru a jihar Kaduna ranar Litinin, sun kashe mutum nan take Rahotanni sun nuna cewa maharan sun kuma jikkata wasu.

sannan suka yi awon gaɓa da mutane biyar zuwa wurin da ba a sani ba Wani mazaunin yankin ya yi kira ga gwamnati ta gaggauta ɗaukar matakan kare su daga sharrin waɗannan maharan da ba su da tausayi.

Kasance tare da mu don samun rahotanni da dumi-dumi! Ahmad Yusuf, kwararren edita ne a Legit Hausa da ya shafe tsawon shekaru yana kawo muku rahotannin siyasa, nishadi da al'amuran yau da kullum Kaduna -

 Miyagun 'yan bindiga sun afkwa mutane a kauyen Kumana da ke yankin gundumar Kwassam da kuma Rumaya a ƙaramar hukumar Kauru ta jihar Kaduna. 

Comments

Popular posts from this blog

Yanzu-Yanzu: Babbar kotun koli Ta Kasa Nigeria Ta Umarci Jam'iyyar PDP Ta Bai wa Tsohon Gwamnan Jigawa Daman Fitowa Takarar Shugabanci Jam'iyyar.

Abun-Mamaki: Wajen Jana'izar Sheik Dahiru Usman Bauchi /Sababbin kabarai na hausa EagleNewsHausa

Ana Wata Ga Wata: 'Yan Bindiga Sunyi Garkuwa Da Mata 12.