Da Dumi-Dumi: Daya Daga Cikin Yaran Sheik Dahiru Usman Bauchi Yafito Takarar Gwamnor Jahar Bauchi A 2027
Ja jurtaccen matashi da ga Sheik Dahiru Usman Bauchi Naziru Dahiru Usman Bauchi ya fito takarar Gwamnor a zaben 2027 mai zuwa a jahar Bauchi dake arewancin Nigeria.
Naziru Sheik Dahiru Usman Bauchi ya kara da cewa ya fito takarar Gwamnor ne a sakamakon izin da ya samu daga shugaba sallalahu alaihi wasallama.
Matashin yaqara da cewa, bai fito takarar Gwamnor ba sai da ya nemi zabin Allah a al'amarin yana fatan yazama shugaba mai adalci, tausayi, kula, da kuma mai kishin muta nansa.
A ra'ayina wannan abun murna ne samun kuma abun alfahri ace yaron fittacen Sheik Islam; Sheik Dahiru Usman Bauchi Yafito takarar Gwamnor haka zai iya haifar da gobe mai kyau.
A karshe yana so ya zama abun alfahri ba ga ilahirin jihar Bauchi Yafito ba ga daukacin Kasar baki daya.

Comments
Post a Comment