Da Dumu-Dumi: Abun Da Aka Boye Game Da Sheik Dahiru Usman Bauchi
Babansa yaturashi yanemi ilimi yafara zuwa jiha-jiha domin neman ilimi can sai Allah ya bayyana Sheik Ibrahim sai shehu yashiga cikin tafiyar Sheik Ibrahim Abdullahi inyass, ya zama almajirin shehu shine malamin Shehk Dahiru Na karshe.
Sheik Dahiru Usman Bauchi yazama babban jaogra na darika tijjaniyya har ya Kai Sheik Ibrahim yace mashi "kaje Ka fadi duk abun da ka fada ni na fada" Shehk Dahiru yana alfahri da wannan sosai na kasancewarshi almajirin Shehk Ibrahim Inyass. Har sai da yazama babban masanun ma'arufa, tafsir da qur'ani mai girma.
Sheikhul Islam Sheik Dahiru Usman Bauchi yayi ma addini hidima matuqa, fiye da tunanin mai tunani, ya sadaukar da rayuwarsa ga baki daya wajan Kiran mutane zuwa ga Allah da manzon sa. Abunda Shehk Dahiru yayi wa musulunci Yafito Karin a fada sai dai ayi abun da akayi kawai.
An ikrarinn cewa baba Mai yawan gidaje a jihar Bauchi kamar shehu, yamallaki guda sama da dari kuma duka Bana haya duk almajirai ne yake sakawa cikin duk kyawun gida ko tsadarshi almajirai yake sakawa ciki. Allah yayi da milyoyin Dalibai Wanda ana ikrarinn cewa babu malamin da yatara dalibai kamar shehu Dahiru.
Babansa mahadadcin Qur'an, Shima mahadadcin Qur'an, yaransa 75 cikin 95 sun haddace allqur'ani, jikoki 199 Cikin 4006 sun haddace allqur'ani, da Kuna jikokin-jikokisa 12 sun haddace allqur'ani gaba daya 300 mahddata allqur'ani cikin dari shida da daya (61).
Gaskiya shehu ya aje babban tarihin ta babu wani mahaluki da ya taɓa aje kwatn-wakacinshi. Allah ubangiji yajadda masa rahama yakarbi baquncinsa amin thumma amin. Yaje hajji sau Hamsin da wani abu, yake ummara sau dari biyu da wani abu. ya yada addinin musulunci kasa-kasa da kuma darikar tijjaniyya

Comments
Post a Comment