Da Dumu-Dumi: An Bukaci Bola Tunibu Ya Ake Mulki
Koke koke Yayi yawa matuka , An buqaci Bola Ahmed Tinubu da ya sauka daga kan kujerar Shugabancin Najeriya.
Ma abota amfani da shafukan sada zumunta sun bukaci Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya ya haqura da kujerar mulki saboda tabarbarewar tsaro yayi kamari ta kai ga ko wane lungu da sako na kasa Nigeria.
Da yawa daga cikin mutanen kasar suna zargin gwamnatin Bola Ahmed Tinubu da kasa tabbatar da alkawarin da ya dauka wajen kare rayuka da dukiyan ’yan kasa baki daya da hana yawaitar kashe-kashe mutanen da basu jina basu ganiba da garkuwa da mutane da ya zama ruwan dare a Kasar.
Da yawa daga wasu shahararrun mutane, a ciki har da Isaac Fayose, sun ce Najeriya ta zama kasa da ta kasa kuma shugaban bai iya shawo kan lamarin ba kai kace ba shugaba.
A ra'ayina yin hakan zaifi alkairi idan har shugaba Bola Ahmed Tunibu ba zai iya sauke nauyin da ya dauka na al'umma ba. Kuma gashi 'yan Kasar sun fara loosing interest ga daukacin mulkin Bola Ahmed Tunibu. Allah ubangiji ka zaba mana mafi alkairi.
@: Tallafin Matasa, karfawa Matasa gwiwa, dogara da kai, mahimmacin ilimi, aki tukutu dad are ba rana, taimakawa masu rauni.

Comments
Post a Comment