Innalillahi Wa'inna ilaihi Raji'un!!! Allah Yayi Wa Sheik Dahiru Usman Bauchi Rasuswa


Innalillahi Wa inna ilaihi raji'um!!! Innalillahi Wa inna ilaihi raji'um!!! Allah ya Yayi wa babban malamin addinin Islama kuma jagoran mabiya Darikar Tijjaniyya, Sheikh Dahiru Usman Bauchi, ya cika shekaru 101 a duniya, a lissafin kalandar Musulunci.


Innalillahi Wa inna ilaihi raji'um!!! Allah ya Yayi wa babban malamin addinin Islama kuma jagoran mabiya Darikar Tijjaniyya, Sheikh Dahiru Usman Bauchi, ya cika shekaru 101 a duniya, a lissafin kalandar Musulunci.


Rahotanni Sun ruwaito cewa shehun malamin ya rasu a daren da ya gabata na laraba kamar yadda wata majiya mai tushe ta tabbatar

Majiyar ta kuma ce za'a sanar da lokacin jana'izar malamin nan gaba kadan.


.

Comments

Popular posts from this blog

Yanzu-Yanzu: Babbar kotun koli Ta Kasa Nigeria Ta Umarci Jam'iyyar PDP Ta Bai wa Tsohon Gwamnan Jigawa Daman Fitowa Takarar Shugabanci Jam'iyyar.

Abun-Mamaki: Wajen Jana'izar Sheik Dahiru Usman Bauchi /Sababbin kabarai na hausa EagleNewsHausa

Ana Wata Ga Wata: 'Yan Bindiga Sunyi Garkuwa Da Mata 12.